iqna

IQNA

birnin nairobi
Tehran (IQNA) An gudanar da taron tunawa da jagoran mabiya mazhabar Shi'a na kasar Kenya Sheikh Abdullah Nasser a birnin Nairobi, babban birnin kasar, tare da halartar masana siyasa da masana musulmi.
Lambar Labari: 3487024    Ranar Watsawa : 2022/03/08

Tehran (IQNA) an gudanar da taron tunawa da zagayowar lokacin haihuwar Imam Ridha (AS) a Kenya.
Lambar Labari: 3486039    Ranar Watsawa : 2021/06/22

Tehran (IQNA) An saki mutanen da suke aiki a wata cibiyar musulunci a birnin Nairobi na kasar Kenya bayan sace sun a tsawon kwanaki.
Lambar Labari: 3485125    Ranar Watsawa : 2020/08/27

Tehran (IQNA) bayan kwashe tsawon watanni biyar an bude babban masallacin Juma’a na birnin Nairobi na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3485108    Ranar Watsawa : 2020/08/21

Bangaren kasa da kasa, mataimakin babban limamin Juma’a na birnin Nairobi a kasar Kenya ya jaddada muhimamncin gudanar da ayyuka na ilimi a cikin masallatai.
Lambar Labari: 3481402    Ranar Watsawa : 2017/04/13